Za su gaya maka abubuwan da suke so, abubuwan da suke sha’awa. Wanda kake ganin za a gyara, idan bai sa?a ka’idan aikin jarida ba, ka gyara. Sannan kuma ya kasance kowane lokaci,Michael Kors Watches, kana shiga kana yin bincike kan sabbin hanyoyin ba da labarai, imma a cikin na’ura mai ?wa?walwa, ko kuma a dakin litattafai da ake da su ko kuma ka ji daga kunnen wasu wa?anda yake na gabanka. Domin duk aikin da kake akwai wa?anda suka riga ka, suka fi ka, suka fi ka ?warewa. Saboda haka kana ji daga bakinsu,Michael Kors Outlet, kana jin irin salon da suke amfani da shi,Michael Kors, kai ta wannan za ka ri?a gyara naka.
↧